Sunday, 3 February 2019

VIDEO: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 91 AREWA24

Ana wata ga wata, an fara takun saka tsakanin Madam Gloria da Samuel. Bintu da I.B sun fada tarkon soyayya.

Shi kuma Aminu sai shagalinsa yake da kudi a hannunsa wanda ya sa ramboya fara zarginsa.


EmoticonEmoticon