Sunday, 10 February 2019

VIDEO: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 92 AREWA24

Madam Gloria da Daniel sun shiga tsaka mai wuya, hakan ya sa suka yanke shawarar bawa Stephanie zabi tsakanin Samuel da Nasir. Shi kuma Alhaji Buba ya na can ya na barin kudi, yana neman Danbaba.


EmoticonEmoticon