Sunday, 17 February 2019

VIDEO: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 93 AREWA24

Stephanie ta faranta wa iyayenta wajen amincewa da Samuel shi kuma Nasir ya shiga matsanancin damuwa gami da na rashin kulawar Stephanie. Alhaji Buba ya ci gaba da neman Danbaba a gari.


EmoticonEmoticon