Monday, 4 March 2019

VIDEO: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 95 AREWA24

Hankalin Kawu Malla ya matukar tashi a lokacin da ya tarar da Bintu tare da I.B. Jikin Garbati ya ki ci, ya ki cinyewa. Shi kuma Nasir ya shiga wani hali sakamakon kin kulashi da Stephanie ta yi. Wanne mattaki Nasir zai dauka kenan?


EmoticonEmoticon