Saturday, 9 March 2019

VIDEO: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 96 AREWA24

Bayan Kamaye ya sanar da Ayuba cewa Hannatu na dauke da juna biya, yaya zata kaya a tsakanin su? Shi kuma Zayyad yana can yana shirin kai sabon farmakin da ya sa ma suna “Kan Mai Uwa da Wabi” Kar ku bari a baku labari.


EmoticonEmoticon