Tuesday, 19 March 2019

VIDEO: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 97 AREWA24

Duk da kamaye yana fishi da Hannatu amma hankalinsa ya tashi saboda rashin ganinta a gida, yabi duk wata hanya da zai ganta abin ya gagara, yayin da a gefe guda sabuwa ta turjewa Mal Ayuba a karon farko.


EmoticonEmoticon